InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun An akama wani mutum yana lalata da wata a Magabarta, Ga Bidiyon shi…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil Allah ya tona wa wani bawan Allah Asiri wanda yaje yana lalata da wata mata a cikin makabarta abin kwata kwata bai ma yi maana ba Se dai muce Ubangiji Allah

Ya Sa mudace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm, Ke duniya ina zakije da mu wai ace har a cikin makabartu ma ana shiga ana aikata sabo toh don Allah Idan Imanin mutum bai dawo a makabarta

ba to ina ne zai je domin yaji imani ya ratsa shi, maganar gaskiya domin Allah baikamata ace ana Aikata sabo a cikin makabarta ba ,wayoyi ma da ake dagawa a cikin makabartu a ganin mu kamar

bai dace ba gaskiya domin idan ba mantuwa irin na dan Adam ba ma wai shin a kwai wanda aka taba kaiwa gurin nan da sunan ya mutu kuma aka kara ganin ya dawo ne ko da a wata kasar da ba nan

inda take rayuwa a da ba, amsar ba a taba ba shine, Toh Ubangiji Allah Ya shiryar damu toh, ameen ya Hayyu Ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *