Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Allah ya yiwa Bashir Tofa rasuwa daya daga cikin dattawan Arewacin Nigeria..

Allah ya yi wa Alhaji bashir Othman tofa rasuwa tsohon dan takarar shugabancin najeriya a tutar jam’iyyar NRC sannan kuma daya daga cikin fitattun dattawa a Arewacin kasar nageriya.

Alhaji bashir tofa ya rasu ne a asubahin ranar Litinin yana da shekara 74 a duniya bayan yayi fama da gajeriwar rashin lafiya kamar yadda muka sami Rahotani.

Lokacin daza ai’mar jana’iza da kuma gurin za’a sanar nan bada jima waba kamar yadda shafin labari24 ta rawaito akan shafin ta na sada zumun ta ta yanar gizo gizo.

Muna addu’a Allah ya jikan sa da rahama Allah ya gafar tamasa muku idan tamu tazo Allah ya kyau tata karshan mu baki daya mungode sosai da ziyara zuwa wannan shafin namu.

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Allah ya yiwa Bashir Tofa rasuwa daya daga cikin dattawan Arewa

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *