InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Allah sarki bawan Allah abin tausayi, amma wa ya kai shi, kalli Bidiyon…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun Anyi wa wani mashirkin mutum dukan kawo Wuka wanda shi wannan mutumin ya kasance boka ne wanda yan unguwa suka hadu sukayi wa wannan bawan Allah

Dukan Mutuwa Da Kyar Allah ya ceci ransa Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen, Wannan rayuwa se an ringa binsa a hankali, Don wadannan mutane masu yin shirka

Masu Sabawa Allah da masu ziyartar su a ko da wane lokaci musamman ma mata da manya manyan yan siyasa masu ziyartar guraren su Ubangiji Allah ya Shiryar damu baki daya…

Mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *