InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, A kan Ruwan sha Ya Hallaka matar sa Kalli Bidiyon…

InnaLILLAHI Wa Inna Ilaihi Rajiun, Wani magidanci a Legas Ya Hallaka matar sa har Lahira saboda Ruwan sha, a yanzu haka hukumar yan Sanda sun kama wannan bawan Allah Yana Hannun su

Wani magidanci ne mai Shekara arbIn da tara (49) Ya Sheke matar sa har a lahira Ruwan sha A Jahar Legas, Ubangiji Allah Ya Sa mu dace, Ameen, amma abin tambaya na farko shine

Shi wannan bawan Allah Lafiyan shi Kalau ko de yana da yar wata matsala ne, Idan Ya Kasance lafiyar shi lau toh tabbas dama Yana jin Haushin ta don haka nan Bazai kashe ta ba saboda ruwan sha

Kawai kam, Kamar Yadda Jaridar Labarai ta rawaito mana cewa sunan magidanci da ya hallaka matar sa har Lahira Shine Lawrence Itape, Kuma Jaridar da sheda mana cewa ya kashe

matar tasa ne ta hanyar daba mata Wuka, Kuma Rigimar tasu ta fara ne da cacar baki a kan karancin ruwan sha a yankin da suke a zaune. Ubangiji Allah ya sa mu dace. Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *