InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun 😭😭😭, wannan rayuwa wannan rayuwa, shiga ka gani…

Ke Duniya Ina zakije da mu ne haka, Mai Karatu ga wani sako mai mahimmanci Don Allah ka dan yi hakuri ka karanta wannan sakon, Wannan Dan Takaitaccen magana ne a kan Yan Taadda

Kai harma Mutanen Gari wadanda ba yan taaddan ba, Da Farko De Shin ko yan taaddan Suna tunanin bazasu mutu bane, Ko kuma Suna tunanin idan sun mutu baza a tashe su bane,

Ko kuma Shakka Suke a kan Aljanah da kuma wutur Jahannama? Toh gaskiya idan sunyi imani da wadannan gabadaya toh Gaskiya ya kamata ace sun Parga tun yanzu domin taaddanci bats da wata

Rana duniya da lahira, Balle ma ace ran musulmi wanda bai yi laifin kome ba, Idan baku manta ba Manzon Allah S.A.W Yace “kada ku tsokani Arna” ma balle musulmi kuma tabbas sanin kowa ne

Jinin musulmi ya haramta, Ubangiji Allah Ya Ganar da su, Se kuma mutanen Gari Wato tan taaddan cikin gari wato a wannan zamanin Muna da su a cikin yan kasuwa wadanda basu da tausayi

kawai nawa zasu samu basu damu da halin da mutane zasu shiga ba, Ya Allah Ka Sassauta mana wannan matsi na rayuwa da muke cikin ta a kasar nan, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *