InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, Wannan wane irin musiba ne, shiga ku kalli bidiyon.

Tir kash Wadannan mutane kamata yayi ace anyi musu hukuncin da ya kamata ayi musu ko kuma ma a shekesu

kawai a wuce gurin, domin yan taaddan nan da kuke gani ba imani ne da su ba duba da yadda suke ta addaban mutane

a kasar nan dama suniya baki daya, mu dai fatan kawai shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai Albarka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *