InnaLILLAHI wa Inna IILAIHI Rajiun, wadannan yaran hukuncin kisa ya kamata ace anyi musu, shiga ku kalli bidiyon…

Babbar magana Shin kokun San wane laifi wadannan yaran suka aikata, Hum Mun kalli wani bidiyo mai ban Al ajabi, Wai wadannan yara kamasu akayi da zargin cewa

Sunyi wa wata matar aure fyade kuma suma sukayi mata yankan rago InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, ke duniya ina zakije damu ne wannan rayuwa gabadayanta ta zama

Abin tsoro idan ba haka ba wadannan matasa ai shekarun su yayi karanci sosai wannan laifin ya girme su gaskiya, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya shiryar da su, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *