InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, Shiga ku kalli yadda yammata suke fara Shaye Shaye…

InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, Shin ko kun San dalilin da yasa yawancin yammata suke fara shaye Shaye, ku biyo mu domin zayyana muku dalilan mu masu karfi

da muka tanadar muku, Ubangiji Allah Yasa mu dace, Abu na farko da muka puskanta shine kashi casain cikin dari na yammata masu shaye shaye sun fara harkan ne

samaran su suna sha, kuma kawai sai abin ya burgesu shikenan kuma se kaga suma sun fara har suje ma su koyawa wasu, hakika ya tabbata, cewa idan mace daya ta lalace Al umma dayawa ne sukayi asara

domin ba a San adadin da zatabata ba, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya shiryar mana da su gaba daya ya Allah ya bamu zuria mai Albarka, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *