InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, Shiga ku kalli yadda aka kama wani matashin da ya binne…
Hasbun Allahu wa Ni’imal wakil Ga Labari da dumi duminta, Rundunar yan sandan Jahar Katsina Sun Samu Nasarar damke wani matashi Wanda ake zarginshi da cewa ya
Binne wani wani yaro Dan shekara uku da ransa, Inna LILLAHI Wa Inna ILAIHI Rajiun, Wannan wane irin abune Don Allah, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar dasu masu
Ire iren wannan Halin masu tunanin farawa ma muna fatan Ubangiji Allah ya karkato da tunanin su har su gane cewa ba abune mai kyau ba, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhuljalal Wa Al Ikram.