InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, ke duniya ina zakije damu ne, “shekaru na goma sha…”

Babbar magana Ana wata ga wata wai ace an mayar da zina ba a bakin komai ba, wannan baiwar Allah da kuke gani ta bayyana

da bakinta cewa bata San adadin mutanen da sukayi zina da ita ba a shekarunta goma sha bakwai da tayi a duniya

babban abin bakin cikin shine, wai iyayen ta sun kuma San cewa tana aikata wannan abin wato zinan, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *