InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, ga bidiyon yadda aka ringa yin kone kone a…

babbar magana Ana wata ga wata, hausaqa sunyi gaskiya kowq yana rena farkon magana amma cikin su ba Wanda ya San

karshen wannan maganar, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace kawai, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal

wa Al Ikram, daga karamin cacan baki ba a San me zai biyo baya ba, saboda haka Dan Allah A kiyaye, jama a

ba tare da wani dagon bata lokaci ba bari mu saka muku bidiyon domin ku samu ku kalla da idanun ku, Allah yasa mu dace.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *