InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, “Dole manoma su biya mu haraji…” Inji yqn bindiga…

Tir kashi Ana wata ga wata, yanzu yanzu mun samu wani bidiyo daga tashar Gido24 a kan YouTube channel din sa ya saki

wani sabon bidiyo Wanda ya bayyana mana cewa wai “Shugaban yan bindiga yace dole ne manoma su ringa biyan su

haraji kokuma su ringa kashe su, Ya Allah kada ka nuna mana wannan lokacin, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *