InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun, abinda akayi wa wannan baiwar Allah ba a kyauta…

Toh fa babbar Magana Ana wata ga wata wai ace mutum da mutum da kima da kuma darajar da Allah yayi wa Dan Adam

wai ace mutum Dan uwansa ne zai aikata masa ire iren wadannan abubuwan, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace,

Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, amma vaskiya wannan Al amari akwai abin Al ajabi a cikin ta

Wai mutum baya da yancin zabin abokin yaruwar sa gani nayi ita ce zatayi rayuwa da shi wannan mutumin ba wani.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *