Innalillahi indai kana da imani kaga wannan bidiyan dolane ka tausayawa musu kalli cekakken bidiyan.

Awa biyu data wuce wannan bidiyan aka dorashi akan wani shafi wanda daman shafin sunyi kaurin suna wajan kawo irin wannan abun wato ambakiyar ruwa girgizar kasa da dai sauran su.

Dan haka babu abun da zamu ce a wannan lokacin sai dai kawai mununa muku wannan fai fain bidiyan ku gani da idan ku domin gani ya koriji kamar yadda kowa yasan da hakan kuma baya in kari akan hakan.

Kamar yadda nasan da yawa daga cikin ku suna bukatar ganin wannan fai fan bidiyan to kawai ku kai du ban ku izuwa kasan wannan faragiraf din wato kasan wannan rubutun gashi nan bidiyan aka kadan.

Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *