Indai uba ne kai ya kama ta kaji yadda wani tsoho yayi, yadir kawa yar shekara 14 ciki iyaye akula a saka ido…

Wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi wanda ya kai kusan kimanin shekara uku zuwa abun da yayi sama lallai abun da mukuji bai mana dadi ba domin abun babu dadi sabo da ita ya rinya ce shi kuma ya tsufa sosai.

Kaga wanna bala’i ne yakai wannan ya kama ta lallai mu tashi tsaye d addu’a wajan ne man Allah ya tsare mana zuka tammu domin irin barnar dake doran kasa a wannan lokacin ta wuce tinin mai tinin akwai fita sosai.

Bamu da abunyi sai ne man Allah ya rabamu da mummunar kaddara a wannan rayiwar da muke ciki, Shin kun san me yake faruwa wannan tsohon da kuke gani ana zargin sa daya aiki aikin Ashsha da karamar ya yinya.

Kamar yadda ta bayyana cewa lallai akwai matsala yadda wasu natan suke dau kan ya yaransu yan mata suna zuwa dasu wajan masu magani wai domin ne man farin jini wannan abu bala’i sosai kuma saban Allah ne.

Ya kama ta a dai na sabo da yadda wasu bokayan basu da gaskiya babu ruwan su da ita gaskiyar domin su ba tsoran Allah suke ba sabo da dun kauce hanya kaga idan suka ga an kai musu ya rinya doale suyi lalata da ita.

Labari daga Jaridar AREWADROP.COM

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *