Indai saurayi ne kai ya kama ta kaji abun da wannan saurayin mai shigar matan yayi ayi hattara samari

Wani Saurari Yayi yinkurin Yaudaran Samari  da Shiga irin Namata A  Jahar Kano Hukumar HISBAH sunYi Aran Gama Dashi.

Kama Matashin Keda Wuya Yake Bayyanawa Al Umma Abinda Yasa Yayi Wannan Aika Aikan  Na Shigar Mata dayake A Jahar Kano.

Ya Bayyana Cewa tabbas Yana Cikin Matsala Da Samun Rashin hankali Gameda Abubuwan Dayake Faruwa Dashi Narashi domin Qannisa dashi Karan Kansa.

Haka Zalika Yabayyanawa Al Umma Irin Yadda Yakeyi Ya Yaudari Samari A Wannan Salon Tashi Nashigar mata Dayake, Yaqarab Dacewa Yakwashe watanni Masu Yawa Domin Biyama Kansa Buqatar Babu Dayake Fama Dashi Ganin Yadda gari Taci Wuta.

Ammah Yanzu Haka Yana Hannun Hukumar HISBAH suna Yun Kurin Turasa Wajan Hukumat Gyaran Hali, A Yanzu Kwamatsam Abu Yazomasu Wani iri Ganin Koken da Matashin Yayi Gameda Halin babu Dayake fama Dashi.

Karshen Labarin Kenan Daga Labaraiblog, Munamaku Baraba, Kukasance Da Wannan Shafin Mai Dunbin Albarka Domin Sambadomaku Labaran Duniya.

labari daga AREWADROP.COM

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *