Indai kana da yara ko kuma kannai mata tofa kai yafi kama ta ga wannan Idan kuma kaki tofa kai kajiyo…

Kamar yadda muka saba ganin yadda wasu abu buwa suna yawa a social media ko muce muku bidiyo kai tsaye bawai sai muntsaya muna cewa wani abu wabuni ba tunda dai kowa yasan wannan hotan kawai ma ya’isa

Indi kanada yara mata ko kannai mata to gaskiya yanzu ya kama ta ka saka musu ido domin kuwa lokaci ya sauya dolane sai mun dage da kuma tashi tsaye da addu’a sosai wajan ne man Allah yatsa da ai kata barna.

Munso mu kawo bidiyan kamar yadda muku saba amma abun bayyuba sabo da yadda wani yace mana bai kama ta ace muna kawo irin wannan bidiyan ba sabo da hakan ma bai kama taba.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *