Indai ka kalli bidiyan nan Dolane kaji tausayin ta shekarar 13 Indai kana social mediya ya kama ta kaji me yafaru…

Yadda shafin afrimax suka wallafa wata baiwar Allah da take fama da wata kalar lalura abun ba’a cewa komai, iya wannan kawai idan da’a ace mata zasu ga wannan bidiyan to daya ishe su su gyara wasu halayan.

Misali abun da muke nufi shine wasu mata zaka gansu Allah ya hore musu kyau sosai mai makon su tsaya suyi aure su zauna a gidan mijinsu sai kaga sun zama akasin haka to da’ace zasuke tinin cewa duk kyan su zasu iya wayar gari suga basu shi da tini sun yarage.

Wato da tini sun rage abun da suke yi dan haka wannan dai da kuke gani macace itama kamar sauran mata dan haka wannan bidiyan zaifi yiwa mata wa’azi kar har mazan ma akan lallai akula sosai da wannan Rariyawar.

Dan haka yanzu ba tare da wani bata lokaci ba zamu saka muku wannan bidiyan ku gani anan kasa kadan domin ance gani ya koriji kowa yasan da wannan ga bidiyan nan anan kasa kadan kamar yadda muka ba saka muku.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *