Ina Samari Ga Malam Ya Jero muku Halayen mace ta gari…

Toh fa Yau muna tafe da wani babban Al amari mai Girma Sosai, da farko de Assalamu Alaikum masu bibiyar mu a cikin wannan shafi A dede wannan lokaci

danna wannan hoton 👇

da fatan kowa yana cikin koshin lapiya, kamar yadda kuka ji na fara gaya muku cewa a yau muna tafe da babban Al amari Wanda ya shafi kowa da kowa

Malamin Addini wato Sheik Bin Uthman Ya jero mana siffofin matan da ya kamata a ce Musulmi ya aura, gasu zamu jero muku su a nan kasa kadan Insha Allahu

kuma malam yayi wata magana mai mutukar Jan Hankali ga su kansu matan Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya sa mu dace Da Mata Na Gari, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm.

Ga Jerin halayen da Mace ta gari ya kamata a ce tana da su, Ya kamata a ce mace ta gari ta kasance Saliha, mai nagarta, mai mutunci, mai Addini Kuma yar Asali…

ga karashen siffofin a cikin Bidiyon Bidiyon bakin malam. Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

video

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *