Ikon Allah Yarinya Yar Shekara Biyar(5) Ta Haihu kalli bidiyon a nan

Gaskiya Wannan bidiyon ya kasance abun mamaki to wai ma tambayar a nan itace wai shin da gaske ne wannan yarinyar ta haihu.

wannan labarin a lokacin dayazo mana ya matukar babu mamaki duba da ganin wannan yarinyar tayi karama dayawa bata wuce shekara biyar ba a duniya.

amman ace ta haihu babu shakka wannnan labarin kuma kanku dole yabaku kamaki to wai ma tambayar a nan itace tana da aure kokuma bata da aure sannan da gaske ne ko bada gaske bane

To gaskiya mu a iya bince da mukai mun gano wannan rahotan shidcin gizo ne maganar tafito ne daga tebirin mai shayi.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *