Ikon Allah Se kallo, Shiga Ku Kalli abinda ya faru,  Gaskiya Bamu taba tsammanin haka daga gare shi ba…

Babbar magana Mutane da dama suna yayata cewa Shahararren mawakin Hausa dinnan Wanda aka fi sani da Aminu Ladan Abubakar ya soki hukuncin da akayi wa Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara

Wanda Yau Sati daya kenan da kotun Addinin  musulunci ta Jahar kano ta yanke masa hukuncin Kisa ga hanyar rataya, zancen Gaskiya shi Aminu Ladan Abubakar bai gupta komai a kan

wannan al amari ba, amma an sheda mana cewa Mawakin ya dora bidiyon da yayi reaction din waazin Sheik Abdul Jabbar Nasiru Kabara, Amma ni kaina ban ganshi ba amma haka Jaridar LABARAI.COM.NG

Ta rawaito zamu saka muku link din Labarin domin ku gani da idanun ku, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Labari, LABARAI.COM.NG

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *