Ikon Allah ikon gaske mutumin dake da fuska 2 yane mi a cire 1 shiga kaji abun yafaru

Ikon Allah sai kallo babu wanda zai iya wannan abun face Allah madau kakin sarki fuska 2 a jikin mutum daya kuma ko wacca fuska zata iya furta abun da ranata yake so amma rai ne guda daya ku kuran ta labarin kamar yadda FIKIRA24 ta rawaito.

Labarin mutumin mai matukar al’ajabi da ya karade shafukan yada labarai, an haifi Edward Mordrake ne a farkon karni na 19 da wata fuskar ta daban a keyarsa. Sai dai fuskar tasa ta keya bata gani, ko cin abinci ko kuma magana, kamae yadda jaridar Labarun Hausa ta rawaito.

Amma zai iya amfani da fuskar tasa wurin yin dariya, kuka ko kuma samar da wasu sautuka ba tare da Edward ya iya dakatarwa ba. Sai dai Edward ya bukaci likitoci su cire masa fuskar inda ya koka akan yadda cikin dare yake firgita sakamakon abubuwan da fuskar ke yi.

Wannan shine kadan daga tarihin wannan bawan Allah da muka samu damar akan wannan shafin namu Dan haka da fatan kuma zakuyi naku binci kyan akan wasu abu buwan da sake da abun mamaki a fadin wannan duniyar muna god iya.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *