Idan ka gansu se ka rantse bazasu iya aikata abinda aka kamasu suna aikatawa ba, shiga la kalli Bidiyon da aka kama wadannan ma…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun wadannan matasa da kuke gani An kamasu ne da zargin aikata wasu manya manyan Laipuppuka, wadanda na tabbata duk cikin ku ba wanda zai kawo

a ransa zasu iya aikata su, Mun samu Bidiyon da ya tabbatar mana da cewa an kama wadannan matasa ne da zargin suna daga cikin manya manyan yan Taadda masu garkuwa da mutane da

kuma masu kaiwa barayi bayanan mutane azo ayi musu Illa wato (informers), Zamu saka muku Bidiyo a nan kasa kadan domin gani yafi ji, Jaridar Jakadiya ta wallafa a kan kafafun sadarwa,

Ubangiji Allah Ya kare mu daga sharrin dukkan mai sharri, Ya Allah Ka shiryar da wadannan mutanen, ya Allah Idan bazasu shiryu ba ya Allah ka kara tona musu Asiri, Ya Allah Ka dauke mana su, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *