Idan ka Gansu kamar bazasu iya ba, Amma shiga ku kalli yadda  aka kamasu da manyan, shiga ku kalli Bidiyon…

Toh fa Ana wata ga wata wadannan matasan yan Bindigan ne jamian yan Sanda suka samu nasarar damkewa, ku biyo mu domin kallon yadda suke yin bayanin yadda suka tare hanyar

Gusau a Shekaran jiya wancan da kuma safarar manyan makamai ga yan Taadda, Toh fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar da duk mai aikata irin wannan aikin idan shi din mai shiryuwa ne, Ya Allah idan kuma shi din ba mai shiryuwa bane

kuma ya Allah Ka yi mana maganin Su Gabaki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Tare da duk masu goya musu baya.

2
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *