Idan da ranka zaka sha kallo Wata budurwa zata kashe kanta akan jarumi ali nuhu wannan Video ya bani mamaki sosai..

Idan da ranka zak sha kallo wata budurwa zata kashe kanta akan jarumi Ali nuhu kunsan da sabo da menene lallai adan kunji zakuyi mamaki sosai.

Munsan du wani mai kallan shirye shiryan kannywood wato hausa film kenan da wuya ace baisan wanine Ali nuhu ba sabo da yadda yai suna sosai.

Sai gashi yau wata zan kade diyar budurwa zata kashe kanta akan jarumi Ali Sabo da wata bukatar ta, a yanzu haka muna tafe da wani faifan video.

Zamu saka muku shi ku kalla kuji duk kan abun da yafaru daman ance idan kana tunani kai mahau cine zakaga wan yafika hauka idamma hankali shima haka.

Dan kowa sai ya gyara zama domin kallan wannan bidiyan daga farko har iyawa karshe domin dalilin da yasa zata kashi kanta akan jarumi ali nuhu.

https://youtu.be/JN9hUSdPlik

Daga karshe muna mutukar godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa. com mu kasan ce da ako da yau she.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

2 thoughts on “Idan da ranka zaka sha kallo Wata budurwa zata kashe kanta akan jarumi ali nuhu wannan Video ya bani mamaki sosai..

  • December 19, 2021 at 10:29 am
    Permalink

    Assalam Sunana Usman I Datti me channel din Duniyar Kannywood, pls taimaka min da number dinka akwai tambayar dazan maka akan website. Ngde

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *