Hum, Idan Ana sallah Ba a magana, Shiga ku kalli abubuwan suka faru da mutane a kan wannan sabon…

Babbar magana ana wata ga wata kamar yadda duk muka sani a karshen wannan watan ne da muke Ciki wato watan Junairu wanda yake da kwanaki Talatin da daya ne Babban Bankin

Najariya Wato CBN Ta saka karshen Waadin ta na karbar Tsofaffin kudade tu a ranar jumaa wacca tayi daidai da ashirin ga watan Junairu wasu suka dena karbar kudaden ma

wasu kuma bayan hakan, wasu a ranar litinin wasu kuma sukace karshen waadin su ranar ashirin da biyar ga wannan watan, don Allah duk wanda ya kalli wannan sakon idan yana da hali ya taimaka yayi wani abu a kan wanna al amari

mutane se korafi suke tayi sosai sosai, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Allah ya sa hakan ne mafi Alheri ga mutane, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *