Hukumar Yan sanda Sun Kama Wata malama da take sakawa yarinya yar Shekara 4 yatsa a gabanta, ga Bidiyon…
InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun wannan Abu dame yayi kama Da farko de Ubangiji Allah ya shiye mu gaba daya, Ameen, Hukumar Yan Sanda na Jahar borno
sun samu nasarar kama wata malama mai Shekara talatin da biyu (32) wacca take sakawa wata Daliba Yar Shekara Hudu (4) gaba daya a duniya, Yanzu haka tana hanun jamian tsaron
A tattaunawar da akayi da mahaifin yarinyar yace ” Tun a watan Maris yarinyar da ta dawo daga makaranta se tace musu gabanta yana yi mata ciwo se yace mamanta ta bata ruwa har ya kai
ya kawo yarinyar tana fitsarin jini…” Jaridar Labarai ta rawaito, Toh mu fatan mu Ubangiji Allah Ya sa mu dace, Kuma Ya kare mana zuriar mu a duk inda take, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal Wa Al Ikram.