Hukumar tace fina finan hausa ta baza komar Kamo wayan da sukai akan yadda jima’i tsakanin mace da namiji babbar magana…

Labari dadumi duminsa wani hukumar tace fina finan hausa na kannywood wato hukumar sanso kenan haka ake kiran sunan ta a wannan lokacin.

Kamar yadda masu bibiyarmu akan wannan shafin namu mai al’barka idan baku man taba kwaki kadan da suaka wuce mu kawo muku labarin wani film din hausa na iskanci.

Wato acikin wannan film ana nuna yadda ake jima’i acikin wannan film alokacin da mutane suka ga hausa sumfara irin wannan film sunyi mamaki sosai.

Amma a yanzu hukumar sanso wato hukumar tace fina finan hausa ko kuma muce hukumar tace fina finan kannywood tana neman wanda suka shirya film ruwa ajallo.

Kamar yadda muka sami wannan rahotan amma ga wanj faifan bidiyo da zamu saka muku shi zai muku karin haske akan wannan lamarin.

ga video.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *