Hotan tsarai da jaruma Nafisa abdullahi tasaki ya jawo cece-kuce wai ina manyan kannywood ne…

Yanzu yanzu ficacciyar jarumar kannywood nafisa abdullahi tasaki wasu zafafan hotunan tsaraici wanda suka jawo cece-kuce bisa social media.

Daya daga cikin manyan jaruman kannywood a wannan lokacin wato jaruma nafisa abdullahi tasaki wasu hotunan da basu kama ta tayi irinsu ba.

Kamar yadda kuka san wannan ficacciyar jarumar da suna nafisa abdullahi wacca wasu kuma suke kiran ta da sumayya labarina sabo shirin.

Wa yannan hotunan sun jawo cece-kuce sosai da sosai sabo da yana yin yadda surarta ta bayyana kowa yake iya ganin ta yadda yaso a hotan.

Wannan abun babu abun da zamu iya cewa sai dai muce Allah yashir yemu baki daya ita kuma Allah ta gane ta daina irin wannan hotunan da tayi.

Kai bama ita ba da duk wanda yake irin wannan shigar Allah yashir yamu baki daya daga karshe muna so muji ra’ayin ku akan wannan abun amma kada kuman ta ace kafadi alkairi ko kai shiru.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *