Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Ya Allah ka kawo mana karshen wadannan matsalolin, Shiga ku kalli yadda yan Taadda suka…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, mun samu Labarin cewa yan Taadda sun shiga wani bangare na Jahar Katsina sun yi barna, Ubangiji Allah Ya Tona Asirin su, Ameen

Wadannan mutanen sun addabemu kuma a bin Haushin shine wai a iya arewacin Najariya ake aikata wannan abin kuma ma yan arewan da kan su suke aikata ire iren wadanan abubuwan

aa kawunan su kuma wani bin ma musulmi zakuga an kama ya aikatawa dan uwansa musulmi, to dan Allah wannan aane irin musiba ne, ni tunda nake ban tabajin Kapuri ya kai wa

kapuri dan uwansa hari ba, Ubangiji Allah Ya Kawo mana karshen matsalolin mu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *