Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Wannan abin yafi karfin bayanin da zanyi, Shiga ku kalli Bidiyon, Ya Allah Ya shirya, Ameen…

Wadannan da kuke kallo da farko dae Allah Ya Shirye su mu kuma Allah ya karemu da zuriar mu baki daya daga ire iren wadanan abubuwan na wannan zamani, Kuma duka ya samu tasiri ne

sanadiyar Wannan manhajar wato Tiktok, Wannan manhajar ta Tiktok tazo tana kara tabarbare mana tarbiyan yara a da can ba a yin ire iren wadannan alfashan duka amma ruwan Tiktok ya

sauwake wa mutane da dama wurin aikata ire iren wadanan domin zasu samu mabiya da kuma masu kallon Bidiyoyin nasu, duk da akwai fannonin da ake waazi a kan Tiktok din amma

A zahiri illolin sa ya fi yawa, Ya Allah Ka Shiryar da mu da Iyalan mu da yan uwan mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *