Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Shiga Ka kalli Bidiyon yadda Giwa yake yi da Motoci da kuma mutane…😥😥

Toh fa Babbar magana ana wata ga wata shin ko kun kalli yadda giwa yake yi da motoci da kuma mutane a kan hanya kowa zubawa yake yi wanda Allah Ya Taimaka ya sha

Amma tabba wannan Bidiyon ya kasance abin mamaki, bari mu saka muku Bidiyon a nan kasa kadan Insha Allahu domin ku samu daman kallon shi da idanun ku

domin tabbas kowa ya san cewa gani ya kori ji duk bayanin da zamuyi muku idan baku gani ba ya koma dai Labari, Toh Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *