Ibro ya mutu Ibro ya dawo Ga dan gidan marigayi Ibro

Hannafi dan gidan ma rigayi rabbilu musa dan ibro ya fadi da lilin sa nashi gowa har kar film Da kuma mura dansa da ya keso ya cika.

Dan gidan sha hararran mai wa san barkon cin nan wa rabbilu musa dan Ibro ya shigo har kar film da karfin sa kuma ya zone sabo da wasu dalilai wan da ya keso ya cika a rayiwarsa ta duniya ka mar yadda ya bayyana

Kuma da a’lama ya zai gaji mahai finsa ta hanyoyi da yawa sabo da ya mutikar kama da ba bansa ya kuma iya mur yar ma haifina sa sosai Hannafi dan gidan marigayi rabbilu musa dan Ibro idan yana ma gana sai kace Ibro.

Ya fadi dik kan a bu buwan da su kaja han kalin sa wan jan shigar sa masana antar kannywood domin ya dora da ga inda ma hai finsa ya tsaya du da ya ka sance da ga cikin ya yan shi marigayi rabbilu musa Ibro.

Ba shi kadai ne yake yahar karfim da a kwai ya yar sa itama tana harkar film daga cikin mura dan da su kasa Hannafi dan Ibro ya shiga har kar fidin hausa.

Shi ne ya fada kamar haka yace ya na so ya zama tam kar mahai finsa Ibro ya na so ya sami soyayyar masoyan ma haifin sa ibro yayi furucr kamar haka yace Ibro ya rasu kuma Ibro ya dawo.

Al’umma kuma sun karbi Hannafi dan Ibro hanni bi biyu sa boda suna kewar babban sa rabbilu musa dan Ibro kamar yadda gi dan jaridar BBC HAUSA tai fira dashi ya bayyana ya a bubu wan dasuka ja han kalinsa ya fara sha a war ya shiga film do min yaci gaba.

Da nisha dan tar da masoyan sa da kuma masoyan ma haifin sa Allah sarki rayiwa kenan Allah ya jikan rabbilu musa Ibro.

Du da ya ka sance har kar fim ba ta sami kar buwa sosai a wajan al’umma musumai ba amma a haka wasu su ka dauke ta da mahim manci sosai kamar de shi marigayi dan Ibro.

Hannafi Ibro ya ce yasha jin a bun ma maki kar I dan yazo wucewa a kace ga dan gidan marigayi rabbilu musa Ibro sai yaji mutane suna yiwa ma haifin sa addu’a yace hakan yana masa dadi sosai.

Ga nin haka yasa yace bari shima ya fara yin wannan harkar ta fim sa bo da ya koda ya yan Ibro ba su mai addu’a ba to a kwai al’umma da suke wa ba ban nasu addu’a.

Ya yi kwadayin wannan addu’ar da a kewa mahifin sa sosai Hannafi Ibro yana so yazama tam kar mahaifin sa Ibro har yanzu dai da ga cikin ya yan marigayi rabbilu musa Ibro mutun biyu ne suka shigo masana antar kannywood.

Kuma suke so yi kokarin da marigayi Ibro ya Allah yasa mudace Allah ya temaki kowa da kowa a kan al’amuran sa na al’kairi ameen summa ameen.

Kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin mai suna LABARAN HAUSA. COM

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *