Hamisu Breaker yaga ta kansa Allah ya rabamu da Sharrin makiya Kudu ba abun da yafaru dashi Allah ya kara tsareka hamisu Breaker..
Hamisu Breaker shahararren mawaki ne acikin masana’antar kannywood duba da yadda yayi wakoki iri daban daban tun shekarun baya kawo yanzu haka kuma har yanzu yana kan kokarin.
Saidai tauraronsa yafara haskawane tun sanadiyyar wakar jarumar mata wanda ya saketa shekarar data wuce lokacin covid 19, wanda takasance takafa tarihin da babu wakar hausa wanda takafa.
Hamisu Breaker yashiga cikin kasuwar kantin kwari inda zasu dauki video wani tallan babban shagon Saida atamfa tareda wasu jaruman kannywood kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.
Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa. com mu kasance ako da ku domin samun zafafan labarai dadumi duminsu da zarar mun saka.