Hakan da akayi musu Shine daidai abinda ya kamata ayi musu kenan, Shiga ka kalli Bidiyon…

Toh fa ana wata ga wata Hukumar Anti Thuggery ta Jahar zamfara tayi wani zazzafan atisaye a kan yan zanga zanga a kan al amuran zabe na wannan shekarar da muke cikin ta wannan

abin da sukayi ya mutukar janyo hankulan mutane, Kuma Bugu da Maria mina kyautata zaton cewa Insha Allahu wannan zaben gwamnonin da za ayi shima a yi shi Lafiya

kuma a gama Lafiya kamar yadda akayi na shugaban Kasa, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ya Allah Ka Tabbatar mana Da zaman Lafiya a kasar mu, Ameen Thumma Ameen.

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *