Hakan bai dace ba ayatullahi tage wannan comedy ne kodai iskanci haba kana kokarin rungu…

Wani bidiyan jarumin barkwancin nan ayatullahi wanda kukafi sanin sa da ayatullahi tage ya yamutsa hazo a dan dalin sada zumun ta sabo da abun da ya kwada wanta budurwa da tif.

Ayatullahi tage ya kance ficaccan jarumi a masana antar kannywood mai shiyar comedy idan muka ce comedy shine wasan barkonci dadu wani abu na ban dariya shine ake nufi da comedy.

Kowa yasan yadda ayatullahi tage yasami dau kaka ta fannin shirya abun da zai bawa mutane dariya da kuma nisha dan tar da mutane amma sai wani abu ya keyi wanda bai kama ce shi ba.

To masu bibiyar mu a wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa com mu kasan ce daku ako da yaushe.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *