Haduwar hannafi dan gidan marigayi Ibro da Sabira gidan badamasi babbar magana wannan bidiyan sai ya baku mamaki..

Allah sarki rayiwa kenan wannan bidiyan da muke dau ke dashi acikin faifan bidiyan zakuga dan gidan marigayi rabbilu musa dan Ibro.

Tare dashi da ficacciyar jarumar kannywood ‘yar auta, wanda ta dau tsawan lokacin acikin wannan masana antar ta hausa film wato kannywood.

Kai daga karshe ma jaruma yar auta muna gaya muku ta taba auran babban wannan yaran wato Hannafi Ibro yar auta ta bayyana cewa ta taba auran Ibro.

A yanzu dai wannan faifan bidiyo zamu saka muku shi sai ku kalli bidiyan da ida nuwan ku domin gani ya koriji.

daga karshe muna mika godiya ga masoyan wannan shafin namu mai al’barka.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *