Hadiza gabon tasa yan sanda sun Daure auwal isa west a ma gar kama

Yanzu yanzu muke samin labarin cewa ajiya jaruma hadiza gabon ta sa an kama auwal isa west sabo da wani abu da ya faru,

Jarumar kannywood hadiza gabon tasa anyi awan gaba da auwal isa west zuwa ma gar kama domi ya girbi a bin da ya shuka,

Abun da ya fara hadda sa lamarin shine hadiza gabon ta cewa adam a zango da ali nuhu da ace haka kuke daga naku sannan kuma tace,

wannan maganar ta biyo bayan wasu hotunan Ali nuhu da a ZANGO tare da wightmony shugaban big brother,

hakan yasa hadiza gabon tace musu ko a story masu saku ba ko repost din ku basu yiba tafa wannan fu rucin shine ya sa,

Auwal isa west ya fito ya zazzagi hadiza gabon ita kuma tasa aka kamashi akai ma gar kama dashi dan ya gir bi abin da ya shuka.

Rahotani daga shafin LABARANHAUSA.COM

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *