Hadin Amare na musamman had da ma matan gida inde baka da aure ka…

Toh masu bibiyar mu mun kawo muku wani sabon hadi na musamman wanda zai muku ampani sosai sosai Insha Allahu kuma wannan magani

danna wannan

zai yi wa kowa da kowa ampani da yerdar Allah Wannan maganin na mata ne masu shirin aure ne ko kuma musamman ma masu aure zai musu ampani sosai

se an gwada akan san na kwarai toh masu bibiyar mu a cikin wannan shafin a dede wannan lokaci zamu gaya muku kayayyakin hadin se kuma daga nan se

mu koya muku yadda ake ampani da shi wannan hadin da kuma yadda ake hadin toh kayan hadi da farko a samu Kwakwa se kuma na biyu a samu dabino se kuma na uku kuma na karshe

a Samu Zuma mai kyau sosai wadannan sune kayayyakin hadin kuma Insha Allahu idan an gwada wannan hadin za ayi farin ciki sosai kuma za ayi mana godiya…

sannan zamu saka muku wani Paipen Bidiyo wanda zai kara muku bayani s akan yadda ake ampani da maganin…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *