Haba sarki ali nuhu wannan wanna irin video haka abun mamaki kowa da kiwan ya karbe shi..

Ficacciyar jarumar kannywood ko kuma muce fitattun jaruman masana antar kannywood kamar su ali nuhu acikin wannan faifan bidiyo mai abun mamaki

Da muke dau ke da shi a yanzu idan kukaji an ce fitattun jaruman masana antar kannywood suna da yawa sai dai aka wo wasu kadan domin misali.

Idan kuna yawan bibiyarmu akan wannan shafin namu zaku ga muna yawan kawo muku labarin cikin masana antar kannywood wato hausa film.

Sabo da idan ana maganar masana antar da take ya wan dau kan mata da maza aiki tofa lallai dolane sai an saka masana antar kannywood a yanzu.

Ko da ba’a saka ta farko ba zata zo a tabiyu sabo da yadda matasa suke yawan san shiga har kar film a dai dai wannan lokacin da muke cikin a yanzu.

Ganin hakan ne yasa jaruman kannywood suke kara bude wuta wajan ganin sun sami mabiya masu yawa sabo da sun san kowa da lokacin sa.

0
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *