Haba rahama sadau gaskiya sakin wannan bidiyan bai dace ba Wai ina manyan kannywood ne Ali nuhu Adam a zango kuna gani haka take faruwa…

Rahama sadau jaruman kannywood rahama sadu jaruman Nollywood rahama sadau jaruman Hollywood duk inda kukaji mun am bata hakane.

Da farko dai jaruma rahama sadau tafara da fina finan hausa sai abu ya fara girma izuwa fina finan kudancin Najeriya abu sai yabar kasar ma.

Baki daya jaruma rahama sadau da kuke ganin ta tayi fina finan kala da ban da ban wasu acikin kannywood wasu acikin Nollywood wasu a Hollywood.

Dan haka kowa yana da abun fada to kafin ya fada ya kama ta yaji wannan sakon lallai jaruma rahama sadau ta sami dau kaka sosai fiye da tinanin ta.

Idan baku man taba jaruma rahama sadau tana daya daga cikin jaruman kannywood wanda aka taba korarsu acikin masana antar ta kannywood.

Sabo da wasu dalilai amma bawai dan basu da farin jinaba dan haka kunga jaruma rahama sadau tana daya daga cikin jaruman kannywood da sukaje India.

Ga wani faifan bidiyo na jaruma rahama sadau tare da abokan aikin ta dan haka daga karshe muna so muji ra’ayin ku akan wannan faifan video fadi alkairi ko.

5
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

6 thoughts on “Haba rahama sadau gaskiya sakin wannan bidiyan bai dace ba Wai ina manyan kannywood ne Ali nuhu Adam a zango kuna gani haka take faruwa…

 • December 20, 2021 at 5:47 am
  Permalink

  A gaskiya niban jima jaruma rahma sadau dadi ba barin kanywood takoma cikin arna maqiya Allah
  saboda haka komi yana’iya faruwa panadai Allah yasa tagane gaskiya kuma yabata ikon binta

  Reply
  • December 21, 2021 at 10:09 pm
   Permalink

   “Al mar’u ma’a man ahabba”Man tashabbaha bi Kaumin….” Ish maa shi’ta…”Man dalla alal khairi…..” “Inna Hadaina hussabila imma Shakiran….”

   Reply
 • December 20, 2021 at 10:19 pm
  Permalink

  Allah yashirya

  Reply
 • December 22, 2021 at 8:22 am
  Permalink

  Rahama you are my favourite… I like your idea 🤙🤙🤙

  Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *