Haba nafisa abdullahi wannan wanna irin video haka gaskiya sakin irin wannan bidiyan bai dace ba..

Jaruma nafisa abdullahi ficaccan jaruma ce acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan kamar yadda kuka sani alokacin yanzu.

Wani faifan bidiyo na ficacciyar jarumar kannywood mai suna nafisa abdullahi ya bawa mutane mamaki sosai da sosai sabo da yadda mutane suke jiran kiris.

Kowa yasan yadda mutanan yanzu suke jiran kiris kuma su da kansu jaruman kannywood din sunsan abun da zasuyi domin su kaira cewa irin wannan abun.

Amma kuma kwata kwata basayin haka misali idan kinyi biyo wanda bai kama taba sai kakiji masoyan yanki sunyi cha ina zaginki ko suna yi miki nasiha akai.

To ya kama ta kiyi hakuri kidai na irin wannan bidiyan sabo da kinsan masoyan ki basaso kuma kema wata kila kinsan abun da kikai ma ya saba wa Allah ya kama ta muyi hattara sosai

2
5

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *