Haba nafisa abdullahi wai me yake damun wasu jaruman kannywood ne wani sabon salo a wajan jaruma nafisa…
Jaruma nafisa abdullahi ta lashe wani babban aword wanda sha hararran gidan jaridar BBC hausa ya bara sabo da yawan tarin masoyan ta na social media
Jaruma nafisa abdullahi tana daya daga cikin jaruman kannywood wanda sukai fice sosai tun daga wasu fina finai da sukai a shekarun baya, kuma fina finan nasu suka karbu.
Dan haka sai a wannan karan babban gidan jaridar BBC hausa yai bincike kuma ya gano cewa duk cikin jaruman masana antar kannywood babu wanda yakai jaruma nafisa abdullahi.
Yawan masoya da kuma yawan mabiya sosai, hakan yana nuna cewa jaruma nafisa abdullahi a yanzu haka tana daya daga cikin fitattun jaruman masana kannywood masu tashe a yanzu.
Aksin yadda wasu suke tinanin cewa jaruma nafisa abdullahi yanzu bata da yawan masoya a fadin duniya sosai kamar yadda wasu jaruman sukai shiru aka daina jinsu.