Haba kalli yadda a gidan gala ake rungume yar hausawa ana dagata shiga nan

Abun da ake yi a gidan gala sau da yawa anan wasu yaran suke ganin irin wata sabuwar rashin kunya suma sai su koya sunayi acikin gida ko akan layi ko kuma dai suje inda ake irin wannan badakalar.

Dan haka muna kira ga wanda suke ai kata irin wannan abu mai suna gala suji tsoran Allah su dai na abun da suke yi domin duk abun da mutum yayi shine fa abun fa zai girba ranar gobe kiyama ranar kure karya.

Domin wani fai fan bidiyo da mukai karo dashi sai muka ga gaba daya abun babu kyan gani da har munce zamu kawo muku bidiyan ku gani sai muka ga ai bai kama ta ace munzo dashi ba domin hakan ma laifine.

Wannan shine karshan rubutun namu na yau a dai dai wannan lokacin muna fatan Allah kashir yar damu baki daya daga ai kata muna nan ayyuka marassa amfani a rayiwar mu.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *