Haba bilkisu shema hakan bai kama taba wannan wana irin video ne wai ina mayan kannywood kuna gani..

Daga masana antar kannywood mutane da yawa sun korafi da al’ummar dake cikin masana antar kannywood wato hausa film kenan sabo abun da sukeyi.

Sai dai idan mukai duba da wasu abu buwa da suke faruwa zaku ga wasu daga cikin jaruman masana antar kannywood suna kare mutuncin su.

Sai dau ance zama da madau kin kanwa shike kawo farin kai malam bahausa she yace abokin barawo shima barawo ne amma wataran akan iya samun aksi.

Akan wannan maganar sabo da wasu abu buwa idan kai bincike sai kaga kadan ne ke bata masu yawa idan kuna da yawa sai kuka ga bata gari acikin ku.

Sai kukai shiru to lallai kuma wataran abun zai shafe ku idan kuma kukai ko karin nuna masa gaskiya to kunga kunyi abun da ya dace kuma zaku mori hakan.

Dan haka muna kira ga manyan jaruman kannywood masu fada aji indai suna bukatar idan an tashi zagin jaruman kannywood kar a hada dasu.

To ya kama ya suke yin maganin kananan jarumai masu tasowa idan sunyi ba dai dai ba idan kuma bakin su daya ne to mufa sai dai muyi addu’a Allah ya shirye mu baki daya mungode.

2
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Haba bilkisu shema hakan bai kama taba wannan wana irin video ne wai ina mayan kannywood kuna gani..

  • December 15, 2021 at 10:56 am
    Permalink

    Dama kuna tunanin mutane suna kallon ku da kima ne yanxu, to ya kamata ku chanxa tunani.

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *