Haba Aisha izzar so gaskiya irin wannan bidiyan bai kama taba wata sabuwar rawa da tashigo ake yayi..

Jaruma aisha najamu wacca akafi sanin ta da aisha izzar so wani faifan bidiyo na jaruma izzar so ya bawa mutane mamamki.

Dan man malam bahau she yana cewa kowa da kiwan da ya karbe shi wai makocin mai akuya ya sai kura, aka kara da cewa tafaru ta kare anyiwa mai dami daya sata.

Jaruman kannywood da masuyin harkar film da wayan dama basayin film ya kama ta muyiwa kanmu fada akab abun da muke ai katwa a wannan rayiwar.

Jaruman kannywood kida kukeyin bidiyan ya kama ta kurinka sanin bidiyan daza kusake shi sabo da kunga kuna da yawan masoya da mabiya.

Kunga du abun da kukai mabiyan ku suma sai suce irinsa zasuyi dan haka kowa da kowa ya kama ta yaiwa kan sa karatun tanatsu muna godiya da ziyara.

Aisha izzar so ta saki wani faifan bidiyo mai zafi amma sai dai ya jawo cece-kuce sabo da wani abu da yafaru

Haba Aisha izzar so gaskiya irin wannan bidiyan bai kama taba wata sabuwar rawa da tashigo ake yayi..

5
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *