Haba adam a zango kaima irin wannan video kakeyi wani bidiyan hafsa Idris da a zango ya bawa mutane mamaki sosai…

Manyan jaruman kannywood da yawa suna kokarin ko mawa kan man hajar tiktok sabo da yadda ake samun mabiya sosai tako ta ina a wannan lokacin.

Fitattun jaruman masana antar kannywood wato hausa film kenan a wannan lokacin ko menene yasa jaruman  kannywood suke yawan.

Dab dala akan manhajar tiktok kamar yadda muke gani da ida nuwan mu idan manema labaran mu sun ziyar ci wannan manhajar ta tiktok.

Kamar yadda kuka sani duk wanda yake neman suna yana san irin wannan gura ran sabo da yadda mutane suke yawan shiga domin suyi kalla ko saka bidiyo.

Sabo da haka ne mutane suke san wannan manhajar ta tiktok a yanzu dai ana tinanin babu wata manhaja da takai tara samri da kuma yan mata a yanzu.

Daga karshe dai kada mu cikaku da surutu ku tsaya mu saka muku wani faifan bidiyo na jaruma hafsa Idris da jarumi Adam a zango ga bidiyan nan.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *