Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN ya kara waadin canjin tsofaffin kudade…
Babbar magana ana wata ga wata Yanzu yanzu mun samu Labarin cewa Gwamnan babban bankin Najeriya Ya kara waadin canjin kudaden da a kace za a canza, Duba da yadda
al umma suka Ringa kai korafe korafe a gurin manyan kasar nan Yanzu an kara musu waadin Kwanaki har goma domin ganin kowa da kowa sun samu daman Kai Tsofaffin
kudaden su banki domin a basu sabbi, Fatan mu Shine Ubangiji Allah Ya Sa Hakan Shine mafi Alheri a garemu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ga Cikakken Labarin a nan kasa.