Gwamna ganduje yace zai tai ma kawa Yan kannywood Meye ra a yinku

Gwamnan jahar kano Dr abdullahi umar ganduje yace zai tallafa wa masana shirya fina finan hausa wato kannywood.

Labari dadumi duminsa gwamnatin jahar kano za ta baiwa masana antar kannywood gu dun mowa a kar kashin ja goran cin Dr abdullahi umar ganduje ya ce zai bawa masana antar godun mowar ne idan bu katar hakan ta taso.

To sai dai al’umma da wacca manufa zasu dauki Dr abdullahi umar ganduje a kan wannan batu na bawa masana antar shirya fina finan hausa ta kannywood gu dun mowa ka mar yadda mujallar film magazine ta rawaito.

Sa nin kan kune anyi gwamnatoci da yawa da suke ya kar masana antar kannywood kuma suna bayyana kiyayyar har kar da yan masana antar suke sabo da wasu a bu buwan sun sa bawa addinin muslinci.

Daga cikin gwamnonin da suka yaki masana antar kannywood mudau ki gwamnatin shekarau a lokacin gwamnatin shekarau.

Yayi yaki da masana antar kannywood sosai sa boda wa suma har barin jahar kano sukayi domin ya masa a kama su idan har kai wani a bu wanda ya sabawa addinin muslinci.

Idan ba kuman taba gwamna shekarau ya yaba daure ficaccan mai wasan bar kon cinnan wato rabbilu musa Ibro sa boda lokacin da shekarau ya hau kan mulki yasa mi jaruman kannywood wasu da yawa suna a bunda bai da ceba.

Ganin hakan yasa shi kuma a matsa yinsa na gwamna kuma malamin addinin muslinci sai yace tofa hakan sam baza ta yiwu ba sai ya dauki babban mataki akan masana antar ta kannywood.

Ya yi iya kokarin sa ya kuma hana a bunda ya hana kafin ya sauka da ga kan mulki tin daga lokacin da a’kace shekarau ya sauka a kan mulki jaruman kannywood suka fara da wowa kano sosai kuma suka ci gaba da har kokin su.

Amma alhamdullillahi tabbas shekarau yayi kokari sosai sa boda an sami canji a kan a bubuwan da dasuke ai katawa su jaruman kannywood din.

Sai a yau gashi an sami wata gwamnati tace za tate makawa masana antar kannywood ta baya amma fa yace ne idan har bukatar hakan ya taso.

Da haka al’umma ba susan menene manufar Dr abdullahi umar ganduje a kan cewa zai tai maki masana antar kannywood ba sanin kan kune Dr abdullahi umar yana ko kari wajan gina makaran tun islamiya.

Kuma yana kokari wajan kula da sauran a bubu wan da suka shafi fannin addinin muslinci sa boda ko karin sa nema da ya keyi a kan abubu wan muslinci to anan nema ya sami sunan kadimul islama kar mar yadda al’umma suka sani.

Allah ya temaki shuwa ga bannimmu da kuma mu bakiya Allah ya dora mu a kan tur bar gaskiya damu din da gwamnatin da jaruman kannywood din da kowa da kowa baki daya ku kasan ce da mu awannan shafin domin samun zafafan labarai dadumi duminsa kuma kuci gaba da bibiyarmu a shafin na FACEBOOK mai suna (Dan dalin labaran hausa) muna mutukar godiya da kuke kawo mana ziyar wannan shafin mai suna LABARAN HAUSA .COM

38
7

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *