Girma ya fadi wannan ko a kudu abin kunya ne mutum ya aikata irin wannan balle a kasar hausa, shiga ka kalla…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, wannan wane irin abu ne wannan abin da akeyi a gurin DJ ya zama abin da ya zama, se dai muce Ubangiji Allah Ya Kawo mana

karshen wannan musiba da take neman tafi karfin mu, Ya Allah ka kawo mana lokacin da za a diana yin bidioi a kasashen mu, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, wannan abin

ko da a gidan Gala mutum yayi haka abin kallo ne balle a ce a gaban mutanen arziki wato mutane masu ziyartar wurin aure domin raya sunnan Manzon Allah (S.A.W).

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *